Ku dai kuna tare da mumini ne kawai, kuma ba ya cin abincinku sai masu taqawa
Choose an available translation of this Hadeeth
Hadeeth text
Daga Abu Sa`id al-Khudri - yardar Allah ta tabbata a gare shi - a kan annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - wanda ya ce: "Ku dai kuna tare da mumini ne kawai, kuma ba ya cin abincinku sai masu taqawa."
Explanation
Attribution
Categories
Share hadeeth
Sharing options · 0 Total shares

