Kada ku hana wani Xawafi a wannan Xakin, kuma yayi Sallah a kowane lokaci ya so a Dare ne ko Rana
Choose an available translation of this Hadeeth
Hadeeth text
Daga Jubair Bn Mux'im -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Cewa Manzon ALlah SAW ya hana Sallah a tsakiyar Rana har sai Rana ta karya sai dai Ranar Jumu'a"
Explanation
Attribution
Categories
Share hadeeth
Sharing options · 0 Total shares

