Idan ranar Juma'a mala'iku suka tsaya a kofar masallacin, sun rubuta na farko, sannan na farko
Choose an available translation of this Hadeeth
Hadeeth text
Daga Abu Hurairah - Allah ya yarda da shi - ya ce: Annabi mai tsira da amincin Allah ya ce: “Idan ranar Juma’a mala’iku suka tsaya a kofar masallaci, za su rubuta na farko, sannan na farko. Sannan kwai, kuma idan liman ya fito, sai su nade takardu su saurari zikiri.
Explanation
Attribution
Categories
Share hadeeth
Sharing options · 0 Total shares

