Manzon Allah -tsira da amincin Allah- ya kasance yanayin bacci alahalin yana da Janaba ba tare da ya tava Ruwa ba
Choose an available translation of this Hadeeth
Hadeeth text
Daga Aisha -Allah ya yarda da ita- tace "Manzon Allah -tsira da amincin Allah- ya kasance yanayin bacci alahalin yana da Janaba ba tare da ya tava Ruwa ba
Attribution
Categories
Share hadeeth
Sharing options · 0 Total shares

