SHARHIN KA'IDOJI MASU BAYANI A KAN TAUHIDI DA KASHE-KASHENSA
( التَّقْسِيمُ وَالتَّقْعِيدُ لِلْقَوْلِ الْمُفِيدِ )
WALLAFAR:
Sheikh Haisam dan Muhammad Jamil Sarhan
Tsohon Mai karantarwa a Sakandaren Masallacin Annabi SAW
http//attasseel-alelmi.net
http//sahaan.net
Allah Ya gafarta masa da iyayensa, da duk wanda ya taimaka wajen buga Littafin