قريش

 

Quraysh

 

Quraysh

1 - Quraysh (Quraysh) - 001

لِإِيلَٰفِ قُرَيۡشٍ
Sabõda sãbon kuraishawa.

2 - Quraysh (Quraysh) - 002

إِۦلَٰفِهِمۡ رِحۡلَةَ ٱلشِّتَآءِ وَٱلصَّيۡفِ
Sãbon su na tafiyar hunturu da ta bazara.

3 - Quraysh (Quraysh) - 003

فَلۡيَعۡبُدُواْ رَبَّ هَٰذَا ٱلۡبَيۡتِ
Sabõda haka sai su bauta wa Ubangijin wannan Gida (Ka'abah).

4 - Quraysh (Quraysh) - 004

ٱلَّذِيٓ أَطۡعَمَهُم مِّن جُوعٖ وَءَامَنَهُم مِّنۡ خَوۡفِۭ
wanda Ya ciyar da su (Ya hana su) daga yunwa, kuma Ya amintar da su daga wani tsõro.

Scroll to Top