Babu wata ciyarwarsa agareki
Daga fadima yar Kaisu -Allah ya yarda da su- "cewa lallai Abu Amr Dan Hafs ya sake ta saki uku kuma gashi baya nan (acikin wata riwaya: "Ya sake ta saki uku" to sai ya aika wakilinsa da Acca, sai ta ji haushinsa, sai ya ce: kuma Wallahi baki da hakkin komai a kanmu sai…

