a yayin da wani mutum ke tsaye a filin arfa, kwatsam sai ya fado daga kan dabbar da yake kai, sai ta taka shi- ko kuma ya ce: ta kayar da shi sai manzon Allah ya mai tsira da aminchi ya ce: ku wankeshi da ruwa da kuma magarya, ku yimasa likkafani a cikin tufafin sa, kada ku saka masa turare ko kafur, kada ku lullube masa kan shi, domin shi za`a tashe shi a ranar alqiyama yana talbiyyah
a yayin da wani mutum ke tsaye a filin arfa, kwatsam sai ya fado daga kan dabbar da yake kai, sai ta taka shi- ko kuma ya ce: ta kayar da shi sai manzon Allah ya mai tsira da aminchi ya ce: ku wankeshi da ruwa da kuma magarya, ku yimasa likkafani a cikin tufafin sa, kad…

