Ido yana hawaye kuma zuciya tana baqin ciki, kuma muna faxar abin da zai yardar da Ubangijinmu ne, kuma rabuwa da kai, ya Ibrahim, muna baqin ciki
Daga Anas, yardar Allah ta tabbata a gare shi: cewa: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya hau kan dansa Ibrahim - yardar Allah ta tabbata a gare shi - alhali yana iyakar kokarinsa, don haka idanun Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabb…

