An aiko manzon Allah SAW yana Xan Shekara Arba'in, kuma ya zauna a Makka Shekara goma sha Uku ana yi masa Wahayi, Sannan aka umarce shi da yayi Hijira sai yayi Hijira Shekara goma, kuma ya Mutu yana Xan Shekara Sittin da Uku
Daga Ibn Abbas -Allah ya yarda da su- ya ce: "An aiko manzon Allah SAW yana Xan Shekara Arba'in, kuma ya zauna a Makka Shekara goma sha Uku ana yi masa Wahayi, Sannan aka umarce shi da yayi Hijira sai yayi Hijira Shekara goma, kuma ya Mutu yana Xan Shekara Sittin da Uku…

