”
#3053HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu sa'id Al-Khudri - Allah Ya yarda da shi - daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Lallai cewa duniya mai zakice koriya, kuma Allah Mai gadar daku ne a cikinta, sai ya duba yaya zaku yi aiki, don haka ku ji duniya kuma ku kiyayi mata,…
”
#3584HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: «Duniya kurkukun mumini ce kuma aljannar kafiri ce».
”
#3695HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Sahl n Sa'ad Al-Sa'idi -Allah ya yarda da shi- Manzon Allah SAW ya ce: "Da ace Duniya tana da kimar Fuffuken Saura, da Kafiri bai sha Ruwa Makwarwa daya ba a cikinta"
”
#3703HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Hakim ɗan Hizam - Allah Ya yarda da shi - ya ce:: Na roki Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - sai ya bani, sannan na sake rokonsa sai ya bani, sannan ya ce da ni: «Ya Hakim lallai ita wannan dukiyar koriya ce mai zaƙi, wanda ya karɓeta da w…
”
#3773HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas ɗan Malik - Allah Ya yarda da shi - daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: «Ya Allah babu wata rayuwa sai rayuwar lahira, ka gafartawa Mutanen Madina da waɗanda suka yi hijira».
”
#3788HadeethEnc[Hasan ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Na ji Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - yana cewa: "Ku saurara lallai cewa duniya tsinanniya ce, kuma abinda ke cikinta ma tsinanne ne, sai ambatan Allah da abinda ke jiɓintarsa da malami ko m…
”
#3850HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah ya yarda da shi - a kan manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - wanda ya ce: "Idan ina da kwatankwacin zinare, da na yi farin ciki da cewa darare uku ba za su wuce ni ba alhali ina da wani abu daga ciki sai wani abu da nake…
”
#4178HadeethEnc[Ingantacce ne]
A kan Jaber, yardar Allah ta tabbata a gare shi, cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya wuce ta kasuwa kuma mutane sun kasance kamarsa. Suka ce: Me muke so da muke da wani abu kuma me za mu yi da shi? Sannan ya ce: "Shin kuna son shi a gar…
”
#4180HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Sa'id al-Kudri - Allah Ya yarda da shi -: Cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya zauna wata rana akan minbari muma muka zauna a gefensa, sai ya ce: "Lallai ni ina jiye muku tsoro a baya na, abinda za'a buɗe muku na ƙawar duniya da adonta…
”
#4240HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas, Allah ya yarda da shi, da isnadi: “Uku za su bi mamaci: danginsa, dukiyarsa da aikinsa, sa’an nan biyu ya dawo daya ya rage: danginsa da kudinsa za su dawo, kuma aikinsa ya kasance”
”
#4244HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Nu'umanu ɗan Bashir - Allah Ya yarda da su - ya ce: Shin baku kasance kuna yadda kuka so a cikin abin ci da abin sha ba? Haƙiƙa na ga Annabinku - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - alhali bai samu dabino mara kyan da zai cika cikinsa da shi ba.
”
#4963HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas ɗan Malik - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: «Da a ce ɗan Adam yana da kwari biyu na dukiya da sai ya nemi wani kwarin na uku, babu abinda yake cika cikin ɗan Adam sai ƙasa, kuma Allah Yana kar…