Lallai cewa Manzon Allah SAW yayi Al-qunuti Wata xaya bayan Ruku'u yana Addu'a ga wasu Mutane daga Qabilar Bani Sulaim
Daga Asim ya ce: na tambayi Anas -Allah ya yarda da shi- game da Al-qunuti, ya ce: kafin ya xago daga Ruku'u, sai na ce: lallai cewa Wane yana rayawa cewa kai kana cewa bayan ruku'u? sai ya ce: Yayi qarya, sannan ya gaya mana cewa Manzon Alllah SAW: "cewa shi yayi yayi…

