Ya Manzon Allah, shin kana ganin idan wani mutum ya zo yana son karɓar kuɗina?
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Wani mutum ya zo wurin Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - sai ya ce: Ya Manzon Allah, shin kana ganin idan wani mutum ya zo yana son karɓar kuɗina? Ya ce: «Kada ka ba shi kuɗinka)) Ya ce: Shin…

