Wani Mutum daga cikin Musulmai ya zo wajen Manzon Allah SAW yana cikin Masallaci Sai ya kirashi ya Manzon Allah, lallai ni nayi Zina
An rawaito daga Abu Huraira –Allah ya yarda das hi- y ace: “Anzowa da wani mutum daga cikin Musulmai ga Mazon Allah –tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- a cikin Masallaci sai ya kirawo shi: Ya Manzon Allah, ni nayi Zina, sai yak au da kai ga barinsa, sai yasak…

