Duk wanda zai yi rancen wani abu to yai rance cikin Sanannen Ma'auni, da kuma Mizani Sananne, kuma zuwa lokaci Sananne
Daga Abdullahi Dan Abbas Allah ya yarda da shi zuwa ga Annabi: ya iso Madina suna bada rancen kayan gona Shekara daya shekara biyu, har uku ma, sai ya ce: "Duk wanda zai yi rancen wani abu to yai rance cikin Sanannen Ma'auni, da kuma Mizani Sananne, kuma zuwa lokaci San…

