Babu wata Mace daga cikinku da zata rasa 'Ya'yanta Uku sai sun kasance Mata Katanga daga Wuta
Choose an available translation of this Hadeeth
Hadeeth text
Daga Abu Sa`id al-Khudri - yardar Allah ta tabbata a gare shi - wanda ya ce: Wata mata ta zo wurin Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ta ce: Ya Manzon Allah, mutanen ya tafi tare da maganarka, don haka ka sanya mana wata Rana daga gareka da za mu koya daga gareka kamar yadda ka koya daga abin da Allah ya sanar da kai Sai ya ce: kum haxu Ranar Kaza da Kaza sai suka tarun sai Manzon Allah SAW ya zo musu sai ya koyar da su abunda Allah ya sanar da shi, sannan ya ce: “Babu wata Mace daga cikinku da zata rasa 'Ya'yanta Uku sai sun kasance Mata Katanga daga Wuta" "Da biyu."
Explanation
Attribution
Categories
Share hadeeth
Sharing options · 0 Total shares

