An tambayi Anas yaya karatun Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yake? sai ya ce: «Ya kasance yana yin madda
Choose an available translation of this Hadeeth
Hadeeth text
Daga Ƙatada ya ce: An tambayi Anas yaya karatun Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yake? sai ya ce: «Ya kasance yana yin madda», sannan ya karanta: {Bismillahir rahmanir rahim}[al-Fatiha:1] yana yin maddar Bismillah, kuma yana yin maddar Al-Rahman, kuma yana yin maddar Al-Rahim.
Explanation
Benefits
Bayanin shiriyar Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - a cikin karatun Alƙur'ani.
Ɗabbaƙawa na ilimi na bayanin kaifiyyar karatun Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -.
Sindi ya ce: Faɗinsa: (Yana jan sautinsa ja), wato yana tsawaita haruffan da suka dace ga tsawaitawa yana neman taimako da su akan Tadabburin ma'anonin Alƙur'ani da tinani da kuma gargaɗar da wanda zai wa'azantu.
Muhimmancin sanin Tajwidi da kuma Ulumul Ƙur'an.
Fahimtar nassosi ana komawa ne ga malamai kawai, kamar yadda aka tambayi Anas - Allah Ya yarda da shi - sai ya bayyanawa mai tambayar.
Attribution
Categories
Share hadeeth
Sharing options · 0 Total shares

