HadeethEnc · 1.25.0
"Mun Kasance Mafi yawan Mutanen Madina kuma mun kasance muna bada hayar Fili, kan cewa wannan namu ne, Kuma wannan na, wani lokaci wata gonar tayi wata kuma atki futar da komai sai ya hana mu wannan, Amma da Azurfa: bai hana mu ba"
Available translations
Choose an available translation of this Hadeeth
01
Hadeeth text
An rawaito daga Rafi'a Bn Khadeej -Allah ya yarda da shi- ya ce:"Mun Kasance Mafi yawan Mutanen Madina kuma mun kasance muna bada hayar Fili, kan cewa wannan namu ne, Kuma wannan na, wani lokaci wata gonar tayi wata kuma atki futar da komai sai ya hana mu wannan, Amma da Azurfa: bai hana mu ba"
Attribution
[Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]
Categories
Share
Share hadeeth
Sharing options · 0 Total shares

