Idan mumini ya san abin da Allah yake da shi na azaba, babu wanda zai yi kwadayin aljannarsa, kuma idan kafiri ya san abin da Allah ya yi na rahama, babu wanda zai karai daga aljannarsa
Choose an available translation of this Hadeeth
Hadeeth text
Daga Abu Hurairah - Allah ya yarda da shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Idan mumini ya san abin da Allah yake da shi na azaba, babu wanda zai yi kwadayin aljannarsa, kuma idan kafiri ya san abin da Allah ya yi na rahama, babu wanda zai karai daga aljannarsa."
Explanation
Attribution
Categories
Share hadeeth
Sharing options · 0 Total shares

