Bari a samu lokaci ga mutanen da wani mutum zai yi dawafin sadaka ta zinariya kuma ya ga ba wanda zai karba daga gare shi, kuma an ga mutum daya yana bin mata arba'in suna biye da shi.
Choose an available translation of this Hadeeth
Hadeeth text
Daga Abu Musa al-Ash'ari - yardar Allah ta tabbata a gare shi - cewa Annabi -SAW- ya ce: "Bari a samu lokaci ga mutanen da wani mutum zai yi dawafin sadaka ta zinariya kuma ya ga ba wanda zai karba daga gare shi, kuma an ga mutum daya yana bin mata arba'in suna biye da shi.
Explanation
Attribution
Categories
Share hadeeth
Sharing options · 0 Total shares

