Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya yi dawafin hajjin ban kwana a kan rakumi, yana karbar rukuni a cikin Mujahn.
Choose an available translation of this Hadeeth
Hadeeth text
Daga Abdullahi bn Abbas - Allah ya yarda da su - ya ce: "Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya yi dawafin hajjin ban kwana a kan rakumi, yana karbar rukuni a cikin Mujahn."
Attribution
Categories
Share hadeeth
Sharing options · 0 Total shares

