"Manzo tsira da amincin Alla su tabbata a gare shi ya koyar da ni tahiya.hannu na na cikin hannayensa, kamar yadda yake koyar da ni Surar daga Alqur'ani"
Choose an available translation of this Hadeeth
Hadeeth text
Daga Ibn Abbas -Allah ya yarda da su- cewa shi ya ce: cewa shi ya ce: Manzo tsira da amincin Alla su tabbata a gare shi ya koyar da ni tahiya.hannu na na cikin hannayensa, kamar yadda yake koyar da ni Surar daga Alqur'ani, sai ya ce: "Gaisuwoyi Masu Albarka, Salatai maisu tsarki ga Allah, Amincin a gareka Manzon Allah da rahamatullah da Albarkatansa, Amincin Allah a garemu da sauran bayin Allah Salihai, na Shaida babu wani abun bautawa da gaskiya sai Allah, kuma na Shaida cewa Annabi Muhammadu Manzon Allah ne" a wata riwayar ta Ibn Rumh kamar yadda yake koyar da mu Al-qura'ani
Explanation
Attribution
Categories
Share hadeeth
Sharing options · 0 Total shares

