Idan dayan ku ya tashi zai yi sallah, to ya sanya Sutura idan akwai a gabansa gwargwadon Karshen Siddin Doki yaya, kuma idan babu a gabansa Karshen Sirdin Doki, Saboda Jaki da Mace da Bakin Kare za su iya katse Sallarsa.
Choose an available translation of this Hadeeth
Hadeeth text
Daga Abu Dharr - Allah ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah -SAW- ya ce: “Idan dayan ku ya tashi zai yi sallah, to ya sanya Sutura idan akwai a gabansa gwargwadon Karshen Siddin Doki yaya, kuma idan babu a gabansa Karshen Sirdin Doki, Saboda Jaki da Mace da Bakin Kare za su iya katse Sallarsa», sai na ce: Ya Abu Zarr, menene matsalar baƙin kare ko jan kare ko rawaya? Ya ce: Ya dan dan uwana, na tambayi Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - kamar yadda ka tambaye ni, sai ya ce: “Bakin kare shaidan ne.” Kuma a cikin wata ruwaya daga hadisin Ibnu Abbas - Allah ya yarda da su - cewa: "Mace mai haila da kare za su bata sallah."
Explanation
Attribution
Categories
Share hadeeth
Sharing options · 0 Total shares

