هيا بنا نتعلم عربي

هيا بنا نتعلم

ghjgh

Takaice sakon littafin Hakkoki wadanda fidrah tsarin halittar

ملخص
“حقوق دعت إليها الفطرة وقررتها الشريعة”

Takaice sakon littafin “Hakkoki wadanda fidrah -tsarin halittar rai- take kira gare su, kuma shari’a ta tabbatar da su”,

للعلامة ابن عثيمين رحمه الله تعالى
wallafar Shehun malami Ibnu Usaimin, Allah Ta’alah ya masa rahama

اختصره
Wanda ya takaita shi
الشيخ د. هيثم سرحان

١- حق الله تعالى
1- Hakkin Allah Ta’alah
Shine ka bauta masa Shi kadai; baShi da abokin tarayya, sai ka kasance bawa a gare Shi, mai kan-kan-da kai, mai tawali’u, kana aiki da umurninSa, kana hanuwa da haninSa, kana mai gaskata labarinSa, akan akida madaukakiya, da yin imani da gaskiya, da aiki na kwarai mai amfani, akidar da kashin bayanta shine, son Allah da girmama Shi, alfanonta kuma tsarkake bauta ga Allah da juriya akan haka.

٢- حق رسول الله صلى الله عليه وسلم
2- Hakkin Manzon Allah صلى الله عليه وسلم
Shine darajanta shi da jin alfarmarsa da girmama shi, irin girmamawar da ta dace da shi, ba tare da wuce iyaka ko takaitawa ba, da gaskata shi cikin abinda ya bada labarinsu na al’amuran da suka shude, da wadanda ake fuskanta, da yin aiki da abinda ya yi umurni da shi, da nisantar dukkan abinda ya yi hani akansa, ya tsawatar, da imani da cewar lallai shiriyarsa itace mafi kammaluwar shiriya, da aiki don bayar da kariya ga shari’arsa da shiriyarsa.

٣- حقوق الوالدين
3- Hakkokin iyaye biyu;
shine ka musu biyayya, ta hanyar kyautata musu a zance da aiki, da dukiya da kuma jiki, ka rika aiki da umurninsu matukar babu sabon Allah a cikin haka, matukar babu cutuwa a ciki.

٤- حق الأولاد
4- Hakkin ‘ya’ya:
1. Shine tarbiyya; ta hanyar habaka riko da addini da kuma kyawawan dabi’u a cikin zukatansu, har su kasance akan yanayi yardajje.
2. Sai ciyar da su, da kyautatawa, ba tare da ballagazar da dukiya ko gazawa ba.
3. Kada ya fifita wani akan wani a yayin da yayi nufin basu kyauta.

٥- حقوق الأقارب
5- Hakkokin dangi makusanta;
Shine ya sada zumuntan makusancinsa da kyautatawa, ta hanyar ka amfanar da su da matsayinka, da kuma amfani na jiki, da amfanarwar dukiya, gwargwadon yadda karfin dangantakar ta hukunta, da kuma gwargwadon bukata (talauci).

٦- حق الزوجين
6- Hakkin ma’aurata biyu;
Shine kowanne ya yi zamantakewa da dayan da kyautatawa, kuma ya bayar da hakkin da ya wajaba akansa, cikin sauki da dadin rai, ba tare da jin an tursasa masa ba, kuma ba tare da kwauro ba.
Daga cikin hakkin mace, akan mijinta: Ya tsayu da abinda ya wajaba akansa na ciyar da ita, shayar da ita, tufatar da ita, bata wurin zama, da abinda yake biye da haka. Kuma ya rika adalci a tsakanin matansa biyu ko fiye.
Daga cikin hakkokin miji akan matarsa: ta masa biyayya ba a cikin sabon Allah ba, ta rika kiyaye sirrinsa da dukiyarsa, kada ta yi wani aikatau wanda zai sanya mijin ya kasa samun cikakken jin dadinsa da ita.

٧- حقوق الولاة والرعية
7- Hakkokin shugabanni da talakawa:
Hakkokin mabiya akan shugabanninsu shine; Su tsayu wurin sauke amanar da Allah Ya dora musu ita, kana Ya lazimta musu tsayuwa da ita, na tausayin mabiya, da jagorantarsu wurin tafiya akan mikakkiyar turba wacce zata lamunce musu samun maslahohin Duniya da lahira, wanda hakan kawai zai tabbata ne ta hanyar bin tafarkin muminan farko (sahabbai).
Hakkokin shugabanni kuma akan mabiyansu na farko shine: Kaiwa makura wajen rike musu amanar abinda mutum ya jibinta na lamuransu, da fadakar da su idan suka gafala, da yin addu’a a gare su idan suka kauce ma gaskiya, da bin umurninsu, matukar ba cikin sabon Allah ba, da taimakonsu.

٨- حق الجيران
8- Makwabci: shine wanda gidansa yake kusa da kai, za a kyautata masa da abinda aka samu iko, na dukiya, matsayi, da amfani, sannan a nisantar da nau’ukan cutarwar zance ko aiki a gare shi.
1. Idan makwabcinka, danginka ne a nasaba, kuma musulmi, to yana da hakkoki iri uku akanka; Hakkin makwabtaka, da hakkin ‘yan’uwantaka, da hakkin musulunci.
2. In kuma musulmi ne, amma babu wata dangantaka ta jini a tsakaninku, to yana da hakkoki biyu: Hakkin makwabtaka, da hakkin musulunci.
3. Haka, idan akwai ‘yan’uwantaka a tsakaninku, saidai ba musulmi ba ne, nan ma yana da hakkoki biyu, hakkin makwabtaka, da hakkin ‘yan’uwantaka.
4. Idan kuma ba makusanci ba ne, kuma ba musulmi ba ne, to yana da hakki daya rak; wato hakkin makwabtaka.

٩- حقوق المسلمين عموما
9- Hakkin sauran musulmai gabadaya;
Daga ciki: akwai yin sallama da amsata, na biyu kuma idan ya gayyace ka ko ya kira ka, to ka amsa masa, idan ya nemi nasiharka ka masa nasiha, Idan ya yi atishawa ya ce, Alhamdu lilLahi, to ka masa addu’ar neman rahama (YarhamukalLahu), idan ya yi jinya ka ziyarce shi, idan ya rasu ka raka gawarsa. Ka nisanci cutar da shi. Hakkokin musulmi akan musulmi suna dayawa, saidai ma’anar da zata hade wannan lamari itace fadin Annabi صلى الله عليه وسلم : “Musulmi dan’uwan musulmi ne”, domin duk lokacin da mutum ya tsayu wurin bayar da hakkin wannan ‘yan’uwantakar, to zai yi wa musulmi kokarin samar masa kowane alheri, ya kuma nisanci dukkan abinda zai cutar da shi.

١٠- حقوق غير المسلمين
10- Hakkokin wadanda ba musulmai ba;
Wajibi ne ga shugaban musulmai ya yi hukunci ga wadanda ba musulmai ba da hukuncin musulunci a lamarin rai, dukiya, da mutunci, ya tsayar musu da haddi cikin abinda suka kudurta haramcinsa, kuma wajibi ne akansa ya basu tsaro da kariya, kuma ya kiyaye musu duk wata cutarwar da zata fado musu.
Kuma wajibi ne, a samu banbanci tsakaninsu da musulmai ga lamarin tufafi, kuma dole ne akansu kada su bayyanar da abin kyama a musulunci, ko kuma wani abu wanda yake alamta addininsu, kamar sharewa da giciye.

رلاىنانهتؤءبء

Mathomo ma bata kūrì andū o-othe

Bismillah Rahman Rahiim.
Ūtaūri wa ibuku:
Mathomo ma bata kūrì aithiramu o-othe
Mwandìki: ABDIL AZIZ IBN ABDILLAH IBN BAAZ.
Mutaūri wa kìarabu: HAITHAM IBN MOHAMMED JAMIIL SARHAAN.
MUTAŪRI WA GÌKŪYU: MOHAMMED SEIF.
Mwandìki ABDIL AZIZ IBN ABDILLAH IBN BAAZ ambìrìirie na rìtwa rìa Mwene Nyaga Mugai wa Indo cioothe gūkū thii, ngeithi na thayū ikinyìre mutūmwo Mohammed na famìrì yake na aruto ake o-othe
Ibuku rìrì rìna maundū meerì marìa aithiramu o-othe maagìrìire kūmenya thiini wa dini yao.
الدروس المهمة لعامة الأم
Mathomo ma bata kūrì andū o-othe:
Ndahoya Mwene Nyaga atūteithie tūhote gutaithìka ithuoohte na ibuku rìrì.
Ciūria CIA bata kwiūria:
1. Nikii gitūmi GIA guthoma mathomo maya?
Mwandìki arauga:Ni mathomo ma bata kūrì andū o-othe.
Akongerera akauga niwega mûrutwo enyihie na ndakeyambararie mbere ya athomi.
MUJAHID augîte:’ Mundū wi thoni na mwiaambo ndangîgîa gîthomo’
MARÎA ME IBUKU-INÎ RÎRÎ
1. Njîra cia athomi a tene thîini wa KORANI.(gûthoma,kumîciria na kûmîrutîra wira).
2. Kūmenya ûithiramu, gwîka maûndû ûgîtigîra Ngai kûhoya Ngai wiki.
3. Mahoya الصلاة.
4. Gwîthambia ukahoye الوضوء .
5. Kwigemia na mithugo ya ûithiramu.
6. Mikana ya aria makoragwo na ngai CIA mihianano.
7. Kuharîria kîimba ,gûkîhoyera na gûthika.
GITÛMI GÎA KWAMBÎRÎRIA NA RÎTWA RÎA NGAI
1. Kûmîrîra ibuku ria korani na atûmwo o-othe.
2. Kurûmîrîra mîario ya mûmwo Mohammed ngeithi iron mûkinyira “kindû gîothe wambîrîrie na rìtwa rìa Mwene Nyaga”
Gûthomo kia mbere الدرس الاول .
Ûtaûri wa kîbungo kîa mbere gîa korani na ibugo igî nguhî.
Kîbungo kîa mbere السورة الفاتحة
1. Kwa rìtwa rîa Ngai mûgai wa Indo cioothe mwîngi wa tha. Indo cioothe gūkū thii nîirî tha no tûtingîiganania na tha CIA Mwene Nyaga.
2. Gatho cioothe nì cîa Mwene Nyaga mureri wa indo cioothe thîî-îno. Kindu gîothe gūkū thi nî nî Ngai ukîroraga
3. Muthamaki wa mûthenya wa mwico. Ni Mwene Nyaga agakorwo agîthamaka mûthenya ûrî thi îgathia.
4. Noowe wiki tûhoyaga na noowe wiki twîtagia ûteithio. Mahoya nì maûndû moothe Ngai endete na akametîkîra.Ûteithio wa Ngai nì kûria Ngai akûrehere maûndû mega na akwehererie maûndû mooru.
5. Ûtûtongorie njîra-inî njega. Njîra-inî ya maûndû marìa Ngai endete.
6. Njîra-inî ya arîa wîkîre wega. (Arîa nî ta atûmwo na arîa metîkia atûmwo acio na arîa makua magîkûrûîrîra) arîa matakûrakarîtie kana makau.a wegainî waku.
Mûhari wa gîtî الآية الكرسي
Mwene Nyaga ûrîa hatirî Ngai tiga we ûtûraga muoyo mûrûgamîrîri wa indo cioothe. Ndacûngaga kana gûkoma. Mwene indo cioothe matu-inî na thi yoothe. Nû ûngîohera mbere yake tiga ena rûtha rwake (Ngai) ? Nîwe oi marîa me mbere na marîa thutha wao; ciombe citioî ona kî oogî-inî make (Ngai)tiga o marîa endete.utongoria wake ûnyorîte igûrû na thî; na kûmenyerera indo icio ûtimuremete; nîwe Ngai arî igûrû na nîwe mûnene.
Mûhari uyu warîtie uhoro wa ûnene wa Ngai na û-ûmwe wake na ûhoti wake na ûthamaki hatirî ûhana Ngai.
Kîbungo kîa gîthingithia سورة الزلزل
Kwa ritwa rîa Ngai mwene kûheana indo cioothe.
1. Rìrìa thî igathigithio gîthingithia kînene .
2. Na thî îrute indo cioothe thîî-inî wayo.
3. Na andû nîmakauga “kaî thi îna ki ûmûthî”.
4. Mûthenya ûcio thi îkaruta mohoro moothe.
5. Kwa rûtha rûrîa (thî) îgakorwo îhetwo ni Ngai.
6. Hîndî iyo andū nîmakauga(maburinî) ikundî – ikundî monio ciako ciao .
7. Oo kaûndû mûndû ekire ona ge kanini kega nîakarîhwo.
8. Oo kaûndû mûndû ekire ona ge kanini kooru nîakarîhwo.
Ngai Mwene Nyaga arauga ûhoro gîthingithia kînene gîgakorwo mûthenya ûcio wa mûico , andū arîa mathikîtwo makaburi-inî makaumîra igûrû . Na o mûndû arîhwo kûringa na wega wake kana ûru ( ona ge kanini kana kanene).
Kîbungo kîa Mbarathi سورة العاديا ت
1. Ngai arehîta na Mbarathi irîa irateng’ara ihenya inene .
2. Ikîrutaga miaki nî ihenya makinya-inî .
3. Ihobanîrie ihinda ria kîroko .
4. Na ikaruta rûkungû rûingî muno.
5. Na ikaingira makundi-inî ma thû na imahûre.
6. Ngai akehîta atî mûndû agakararia Ngai wake mûmûombi .
7. Nake nioî macio moothe.
8. Na agakorwo na wendo wa ûtonga wa thi îno.
9. Kai atoî he hîndî îgakinya arîa me makaburi-inî Mariûkio.
10. Na (Ngai) nî akaumbûra maria me ngoro-inî ciao.
11. NGAI Mwene Nyaga nî akamamenya mûno mûthenya ocio.
Ngai ararîria maûndû marìa makahanîka .ûthenya wa mûico.
Kîbungo kîa kaaria سورة القارعة
1. Kiûndû mûthenya wa mûico
2. Na nîkîûndû kîrîkû gîkî ?
3. Na nîkî kîngîkûmenyîthia kîûndû gîkî.
4. Mûthenya ûrîa andū o-othe makahunjîka o-ta tûtambi.
5. Irîma inyaganio ihane rûkungû rûrombûka.
6. Rîu ûria ciako ciake îgakorwo na ûritû (ciako njega).
7. Ûcio agakorwo mûtûrîre-inî mwega.
8. Nake ûrîa ciako ciake îgakorwo itarî ûritû.
9. Ûcio agakorwo mûtûrîre-inî muuru (mwaki-inî)
10. Na nîkî kîngîkûmenyîthia (mûtûrîre ûcio).
11. Ni mwaki mûnene mûno.
Ngai Mwene Nyaga ararita mîkana kūrì arîa mareka ciako itarî na njîra atî mwaki mûnene ni ûmetereire icua-inî.
Kîbungo kîa Takaathur: سورة التكاثر
Kwa ritwa rîa Ngai mûrathimi irathimo cioothe.
1. Mwerûmboya na gwetha ûtonga
2. Nginya mwatwika aa gûtwarwo makaburi-inî (mwakua)
3. Tigwo ûguo! Kabuuri-inî nî mûkerira .
4. Oorîngî (Nauga) nì mûkerira.
5. Tigwo ûguo! Takorwo nì muuî ûmaa.
6. Ndî na maa nîmûkona mwaki.
7. Nama ni mûmkoona mwaki.
8. Nama mûthenya ûcio nî mûkorio wîgie irathimo.(irîa mwaheirwo ni Ngai).
Ngai arahe mûkana andū arîa merûmboiya na gwetha ûtonga,mariganîro nì atî nîharî mûthenya mûndû agakua,na atwarwo kabuuri-inî ,kûu nîmakoona ,nama nama nîmûkona na nîmûkorio irathimo cioothe mwaheirwo ni Ngai.

صفة الصلاة إيغوري

پەيغەمبەرئەلەيھىسسالامنىڭ نامازنى ئادا قىلىش سۈيىتى شه كلى

پەزىلەتلىك شەيخ د. ھەيسەم سەرھان تەييارلىغان ئۇيغۇر تېلىدىكى پەيغەمبەرئەلەيھىسسالامنىڭ ناماز ئوقۇش سۈپەتلىرى بايان قىلىنغان رەسىم تاختىسىدا، پەيغەمبەرئەلەيھىسسالامنىڭ ناماز باشلاش تەكبىرىدىن باشلاپ سالام بەرگەنگە قەدەر بولغان ناماز ئوقۇش سۈپەتلىرى قىسقىچە بايان قىلىغان بولۇپ، سىز سۈرەت تاختىسى ئارقىلىقبۇنى ئېنىق كۆرىسىز.
د ھەيسەم: صفة صلاة النبي صلى الله عليه وسلم: لوحة مصورة باللغة ال من إعداد فضيلة الشيخ الدكتور هيثم سرحان، فيها ملخص صفة صلاة النبي صلى الله عليه وسلم من التكبير إلى التسليم كأنك تراها مع الصور التوضيحية

صفة الوضوء ايغوري

تەرەتنىك تەيەممۇمنىك ۋە غۇسلىنىك توغرسسدا

پەزىلەتلىك شەيخ د. ھەيسەم سەرھان تەييارلىغان ئۇيغۇر تېلىدىكى پەيغەمبەرئەلەيھىسسالامنىڭ تەرەت، تەيەممۇم ۋە غۇسلى قىلىشتىن ئىبارەت پاكىزلىنىش سۈپەتلىرى بايان قىلىنغان رەسىم تاختىسىدا، پەيغەمبەرئەلەيھىسسالامنىڭ تەرەت، تەيەممۇم ۋە غۇسلى قىلىشتىن ئىبارەت پاكىزلىنىش سۈپەتلىرى قىسقىچە بايان قىلىنغان بولۇپ، سىز سۈرەت تاختىسى ئارقىلىق بۇنى ئېنىق كۆرىسىز.
صفة الوضوء والتيمم والغسل:لوحة مصورة باللغة الإيغورية ، من إعداد فضيلة الشيخ الدكتور هيثم سرحان، فيها ملخص صفة وضوء وتيمم وغسل النبي صلى الله عليه وسلم مع الصور التوضيحية.

Буквы

Алфавит арабского языка

Давай вместе изучать арабский язык!

Серия книг, целью которой является последовательное изучение арабского языка , состоящая из изучение принципов и основ его, приводящая к совершенному владению этого великого языка, который является языком Корана и Сунны, и который является ключем к изучению религии Ислам.

Серия уроков интересная и полезная, состоящая из постепенных уровней, подходящая для людей разных возрастов и уровней знания.

Svojstva Vjerovjesnikovog namaza - prevedeno na bosanski jezik

Svojstva Vjerovjesnikovog namaza – prevedeno na bosanski jezik

Opis namaza Allahovog Poslanika, sallahu alejhi ve sellem.

Slikovni prikaz na bosanskom jeziku. Pripremio šejh dr. Hejsem Serhan. Tu možete pronaći skraćeni opis namaza Allahovog Poslanika, sallahu alejhi ve sellem, od tekbira do selama, kao da ga vidiš, uz slikovni prikaz.

صفة صلاة النبي صلى الله عليه وسلم: لوحة مصورة باللغة البوسنية من إعداد فضيلة الشيخ الدكتور هيثم سرحان، فيها ملخص صفة صلاة النبي صلى الله عليه وسلم من التكبير إلى التسليم كأنك تراها مع الصور

التوضيحية.

 

Bi Anabi sen kirun (Ike Olohun ati Ola olohun koma ba)

Bi Anabi sen kirun Ike Olohun ati Ola olohun koma ba

Apejuwe bi Anabi sen kirun, Ikẹ Olọhun ati ọla rẹ ko maa baa: Aworan rẹ ni ede Yoruba
Sheikh Dr. Haitham Sarhan lo pese rẹ, On bẹ ninu ẹ, ọrọ ṣoki nipa apejuwe bi Anabi sen kirun, Ikẹ Olọhun ati ọla rẹ ko maa baa, lati ibi kabara titi de ibi salamọ, gẹgẹ bi ẹnipe onri Anabi ni, pẹlu awọn aworan alapejuwe.

صفة صلاة النبي صلى الله عليه وسلم: لوحة مصورة باللغة اليوربا
من إعداد فضيلة الشيخ الدكتور هيثم سرحان، فيها ملخص صفة صلاة النبي صلى الله عليه وسلم من التكبير إلى التسليم كأنك تراها مع الصور التوضيحية.

លក្ខណៈសឡាតរបស់ណាហ្ពីមូហាំម៉ាត់សល់ឡល់ឡោះអាឡៃវ៉ាសល់ឡាំ

លក្ខណៈសឡាតរបស់ណាហ្ពីមូហាំម៉ាត់សល់ឡល់ឡោះអាឡៃវ៉ាសល់ឡាំ

صفة صلاة النبي صلى الله عليه وسلم: لوحة مصورة باللغة الكمبودية من إعداد فضيلة الشيخ الدكتور هيثم سرحان، فيها ملخص صفة صلاة النبي صلى الله عليه وسلم من التكبير إلى التسليم كأنك تراها مع الصور التوضيحية.

m_merged (9)

بيایيد عربی را یاد بگیريم

هيا بنا نتعلم: كتاب باللغة الفارسية ، ألفه الدكتور هيثم سرحان، يهدف إلى تعليم الطفل المسلم مبادئ الدين والأخلاق والآداب الإسلامية من خلال أسلوب ممتع وشيق، جمع بين موثوقية المعلومة والالتزام بالضوابط الشرعية وبين مراعاة حب الطفل لِلَّعب  والتسلية والتشويق.

ترجمه: بیایید بیاموزیم: کتاب به زبان فارسی

 تالیف دکتر هیثم سرحان

که هدف آن آموختن مبانی دین، اخلاق و آداب اسلامی به کودک مسلمان از طریق اسلوبی جذاب، جالب، ساده وسریع که بین مستند بودن معلومات و التزام به ضوابط شرعی و بین رعایت کردن علاقه­ی کودکان به بازی و سرگرمی و تشویق آنان جمع بسته است.