‏ #Talata ranar #Ashura a watan Al muharram ‏16/7/2024

‏ #Talata ranar #Ashura a watan Al muharram
‏16/7/2024
‏⁧
#Falalarsa:
Yana kankare zunuban shekarar da ta gabata, kamar yanda yazo cikin sahihu muslim.
Abunda yafi shine azumtar ashura tareda ranar tara ga wata (Tasu'a).
15/7/2024

‏Ko tareda ranar sha daya ga wata
17/7/2024

Hausa