
NEMAN GASKIYA
البحث عن الحقيقة اللغة هوسا NEMAN GASKIYA Ƙissar Apple ɗin Makintosh ta ɗimautar da Duniya. Saidai wa ya halitta Apple ɗin da muke cinta?! Na'urar jin bugun zuciya, likitan ƙasar Faransa ne ya ƙirƙire ta, Sai dai wa ya halitta kunnuwan da muke jin komai da su?! Na'urar computer mutumin ƙasar Faransa mai suna Baskaal shine ya ƙirƙire ta, Sai dai wa ya halitta kwakwalwar ɗan Adam wacce take aiki daidai computer zamani guda miliyan ɗaya a lokaci guda?! Lantarkin dake...
NEMAN GASKIYA
البحث عن الحقيقة
اللغة هوسا
NEMAN GASKIYA
Ƙissar Apple ɗin Makintosh ta ɗimautar da Duniya. Saidai wa ya halitta Apple ɗin da muke cinta?!
Na'urar jin bugun zuciya, likitan ƙasar Faransa ne ya ƙirƙire ta, Sai dai wa ya halitta kunnuwan da muke jin komai da su?!
Na'urar computer mutumin ƙasar Faransa mai suna Baskaal shine ya ƙirƙire ta, Sai dai wa ya halitta kwakwalwar ɗan Adam wacce take aiki daidai computer zamani guda miliyan ɗaya a lokaci guda?!
Lantarkin dake haskawa Adison ne ya ƙirƙire shi, Sai dai wa ya halitta rana mai hasken da take haska duniya gaba ɗayanta?!
Jirgin sama, Birayit ne ya ƙirƙire shi, Sai dai wa ya halitta ƙayataccen tsari a jikin tsuntsaye wanda yake basu damar yin tafiya mai nisan zango a sararin samaniya?!
Duka amsar waɗannan, SHI NE, Allah, Mahaliccin komai, ka yi bincike akansa, za ka same shi!
File | Action |
---|---|
photo_2025-03-12_19-36-07.jpg | Download |

NEMAN GASKIYA
Scan QR Code | Use a QR Code Scanner to fast download directly to your mobile device