
BAYANI AKAN MAULIDIN ANNABI ﷺ -Daga Imam Ibnu Usaimin
BAYANI AKAN MAULIDIN ANNABI ﷺ -Daga Imam Ibnu Usaimin- Ina fadin cewa: Lallai bukukuwan maulidin Annabi ba sanannen abu ne a wurin magabatan kwarai ba, domin khalifofi shiryayyu (Abubakar, Umar, Usman da Aliyu) basu aikata shi ba, haka sauran sahabbai suma basu aikata shi ba, haka wadanda suka bi su da kyautatawa, ko sauran shugabannin musulmai a bayansu (Irin su Imam AbuHanifah, Malik, Shafi'iy, da Ahmad).To a nan, zamu yi tambaya: Shin mu muka fi tsananin girmama Manzon Allah ﷺ, fiye da wadancan,...
BAYANI AKAN MAULIDIN ANNABI ﷺ -Daga Imam Ibnu Usaimin
BAYANI AKAN MAULIDIN ANNABI ﷺ -Daga Imam Ibnu Usaimin-
Ina fadin cewa:
Lallai bukukuwan maulidin Annabi ba sanannen abu ne a wurin magabatan kwarai ba, domin khalifofi shiryayyu (Abubakar, Umar, Usman da Aliyu) basu aikata shi ba, haka sauran sahabbai suma basu aikata shi ba, haka wadanda suka bi su da kyautatawa, ko sauran shugabannin musulmai a bayansu (Irin su Imam AbuHanifah, Malik, Shafi'iy, da Ahmad).To a nan, zamu yi tambaya: Shin mu muka fi tsananin girmama Manzon Allah ﷺ, fiye da wadancan, Jama'a ku bada amsa, amsar kuma ita ce: A,a, bamu kai sahabbai girmama Manzon Allah ba!
Ko mune muka fi tsananin son Allah ﷺ fiye da sahabbai da sauran wadancan? Amsar ita ce: A'a!
To, tun da lamarin ya kasance haka: Lallai abinda ya wajaba akanmu, shine: mu yi koyi da su, kada mu yi idin maulidin Annabi, saboda kasancewarsa bidi'a
هوسا
File | Action |
---|---|
photo_2023-09-23_19-38-22 | Download |

BAYANI AKAN MAULIDIN ANNABI ﷺ -Daga Imam Ibnu Usaimin
Scan QR Code | Use a QR Code Scanner to fast download directly to your mobile device