Yaushe ake karanta ayatul Kursiyyu?

Yaushe ake karanta ayatul Kursiyyu?

*Yaushe ake karanta ayatul Kursiyyu?* 1- *Bayan Sallolin farillah biyar;* Manzon Allah -Sallallahu Alaihi wasallam- ya ce: " *Duk wanda ya karanta ayatul Kursiyyu a bayan kowace Sallah ta farillah, babu abin da zai hanashi shiga Aljannah se mutuwa*". 2- *Kafin a kwanta barci;* Ya tabbata a hadisi cewa: ( *duk wanda ya karanta ayatul Kursiyyu kafin ya kwanta barci to wani mai gadi bazai gusheba yana gadinsa, kuma Shaidan bazai kusanceshi ba har ya wayi gari*). Ayatul Kursiyyu itace Aya mafi girma...

Read More
FileAction
٢٠٢١٠٢٠٧_٠٩٠٩٠١.jpgDownload
Internal PDF Viewer
Yaushe ake karanta ayatul Kursiyyu?
FAST DOWNLOAD

Yaushe ake karanta ayatul Kursiyyu?

Scan QR Code | Use a QR Code Scanner to fast download directly to your mobile device

Downloads
Scroll to Top